Wadanan sune fulanin kenya wadan da basu saka kaya a jikin su tsirara suke rayuwa. Su wada nan fulanin kenya ba sabon abu bane a wajen su.
Kuma Ala'adan su ya sapa wa ka'idan musulunci ko wace matan auresai tayi jima'ai da bakon da yazo gidan su ko gidan mijin ta.
A shekaran dubu biyu da sha shida wasu yan da'aawa sun shiga kauyen kenya domin ga nar dasu adinin musulunci.

