Akwai ban tausayi a lamarin wannan yarinya matukar kai mai imani ne An yankewa wata yarinya ƴar shekara 13 hannu mai suna Fauziyya Sani sakamakon rashin kuɗin Matuƙar kana raye ba a gama halittar ka ba har sai ka koma ga Allah tayi bayyanin irin halin da suke ciki wanda ya sanya har ta rasa hannunta


 Akwai ban tausayi a lamarin wannan yarinya matukar kai mai imani ne


An yankewa wata yarinya ƴar shekara 13 hannu mai suna Fauziyya Sani sakamakon rashin kuɗin 


Matuƙar kana raye ba a gama halittar ka ba har sai ka koma ga Allah tayi bayyanin irin halin da suke ciki wanda ya sanya har ta rasa hannunta




 

Previous Post Next Post