Wannan matashiyar mai suna Aina'u ta yi bayani dalla-dalla yadda tayi mafarkin MANZON ALLAH SAW kuma har ma ya bata saƙo ta faɗawa mutanen Duniya Sayyada Aina'u ta ce "Naga MANZON ALLAH ya zo min ina cikin bacci yace min Aina'u bari in gaya miki gaskiya Duniya ta riga ta kare kuma tashi za tayi kwanan nan Babu kuma wanda zai tsira a Duniya da lahira sai wanda ya shiga Ɗariƙar Tijjaniyya kuma yayi biyayya ga abinda na zo da shi" In ji ta kamar yadda ta bayyana a cikin Bidiyon akwai sauran bayanan data faɗa ga duk wanda ya kalli cikakken Bidiyon zai ji yadda tattaunawar ta da MANZON ALLAH SAW ta kasance ayi kallo lafiya


 Wannan matashiyar mai suna Aina'u ta yi bayani dalla-dalla yadda tayi mafarkin MANZON ALLAH SAW kuma har ma ya bata saƙo ta faɗawa mutanen Duniya Sayyada Aina'u ta ce "Naga MANZON ALLAH ya zo min ina cikin bacci yace min Aina'u bari in gaya miki gaskiya Duniya ta riga ta kare kuma tashi za tayi kwanan nan


Babu kuma wanda zai tsira a Duniya da lahira sai wanda ya shiga Ɗariƙar Tijjaniyya kuma yayi biyayya ga abinda na zo da shi" In ji ta kamar yadda ta bayyana a cikin Bidiyon akwai sauran bayanan data faɗa ga duk wanda ya kalli cikakken Bidiyon zai ji yadda tattaunawar ta da MANZON ALLAH SAW ta kasance ayi

 kallo lafiya


Previous Post Next Post