Jami'in ɗan Sandan ya rasa aikinsa biyo bayan lalube ƴan mata da yake yi kafin su shiga cikin banki sakamakon lalacewar na'urar dake binciken jama'a a ƙofar shiga Bankin, inda aka umarce shi da ya riƙa sherching ɗin duk wanda zai wuce da kansa, sai dan bayan an naɗi Bidiyon sa an ɗora a shafukan sada zumunta, hukumomi suka gani sannan suka dakatar da shi daga aikin baki ɗaya.........
Karku manta Sai Kun Dana Bidiyon sau uku kamin ya Bude 👇👇👇

